Parda chicken fried rice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana abici yawanci yan Indian keyisa da biryani rice ama ni senayi nawa da fried rice

Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupbasmati rice
  2. 500 gchicken
  3. 1 bagfrozen mixed vegetables
  4. 1big onion
  5. Maggi
  6. Ginger and garlic
  7. 2peper attarugu
  8. Seasoning
  9. Curry and thyme
  10. Oil
  11. For dough
  12. 2 cupflour
  13. 1/2spoun salt
  14. 1/2spoun baking powder
  15. 2tablespoons oil
  16. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki oil kisa albasa sekisa nama kaza kisa maggi, curry, thyme kita juyawa a kai kai har se nama ya canza color

  2. 2

    Seki wanke shikafa ki zuba ki soya shikafa ma 3mn in low heat

  3. 3

    Seki zuba ruwa kisa jajage attarugu, garlic da ginger seki kara maggi kisa seasoning ki rufe ki barshi ya nuna yayi taushi

  4. 4

    Bayan ya nuna sekisa mixed vegetables ki barshi ma 5mn shikena ki kamala fried rice dinki

  5. 5

    Ma dough sekisa fulawa kisa gishiri da baking powder

  6. 6

    Kisa oil sekiyi dough ki barshi ma 15mn

  7. 7

    Bayan 15mn seki dawko dough din ki rage kadan dashi zamuyi design dashi sawra kuma kiyi rolling yayi fadi sosai seki dawko bowl kishafa oil aciki sa

  8. 8

    Sekisa rolling dough din aciki bowl din ki zuba dafafe shikafa seki rufe dough din

  9. 9

    Seki juye dough din kan baking tray mai parchment paper seki dawko sawra dough da muka rage kiyi rolling kicire shapes din da kikeso seki dora kan rice dough din kishafa ruwa kwai a kanshi ki barbada ridi sekisa a oven ya gasu inda bakida oven kina iya gasawa kan gaz cooker din ama sekisa aciki non stick frying pan

  10. 10

    Gashi ya gasu seci

  11. 11
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (13)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Muna godiya da yadda kike namu recipe Dalla dalla

Similar Recipes