CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon semo da miyar wake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon semo da miyar wake ainihin hoton girkin

Tuwon semo da miyar wake

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_19629753

Maigidana Yana son duk Abu da ya danganci wake shiyasa na masa wannan miyar kuma yaji dadinta sosai

Maigidana Yana son duk Abu da ya danganci wake shiyasa na masa wannan miyar kuma yaji dadinta sosai

Kara karantawa

Tuwon semo da miyar wake

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_19629753

Maigidana Yana son duk Abu da ya danganci wake shiyasa na masa wannan miyar kuma yaji dadinta sosai

Maigidana Yana son duk Abu da ya danganci wake shiyasa na masa wannan miyar kuma yaji dadinta sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

2,
  1. Wake gwangwani 1,tattasai attaruhu da albasa,manja
  2. Maggi,gishiri,curry,lawashin albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki surfa wake sai ki wanke ki fidda dusar sai ki daura a wuta da ruwa madaidaici sai ki jefa kanwa da yai saurin dahuwa. Sai ki gyara su attaruhu ki wanke kiyi greating dinsu sai daura manja a wuta ki soya su attaruhun sai ki tsaida ruwa ki dawo kan wakenki ki taba kiji in ya kusa dahuwa sai sauke. Idan ruwan miyar ya tafasa sai ki zuba maggi,gishiri da curry da kuma dafaffen waken ki barshi ya karasa dahuwa sai ki kawo lawashin albasa ki zuba a ciki ki juya.

  2. 2

    In ta karasa zaki ga tayi kauri Amman ba sosai ba sai ki sauke za'a iya ci da kowane irin tuwo.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_19629753
rannar April 21, 2020 15:24

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. New Design Tayota (hikima,acama)
  2. Doughnut
  3. Homemade Pasta
  4. Zobo
  5. Fanafuri
  1. Homemade Pasta
  2. New Design Tayota (hikima,acama)
  3. Soft milk Bread 2 daga Amzee’s kitchen
  4. Dolgana
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12214766
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close