Dunkulallen kifi da kwai
Ramadan kareem💕🌙
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zamu yanka kifi mu cire dattin mu wanke shi da lemun tsami saboda karni
- 2
Saimu tafasa shi tare da thyme da albasa,gishiri,Maggi
- 3
Idan muka sauke sai mu kwashe ya sha iska sai mu bare shi mu cire kayan sai mu daka shi tare da kayan miyan can har da su Maggi
- 4
Idan suka daku sai mu zo mu duddunkula kifin muna ajewa sai a ding barbada fulawa
- 5
Sannan mu tsoma a kadaddan kwai wanda muka sa Maggi da albasa
- 6
Muna soyawa,da ya soyu sai mu kwashe a takarda dan man ya tsane.
- 7
Aci dadi lfy😘
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12283025









sharhai