Kayan aiki

  1. Kofi daya na shinkafa
  2. Bay leaves guda uku
  3. Mai
  4. Tumatirin leda
  5. Markadaden kayan miya
  6. Maggi
  7. Albasa
  8. Thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakiyi parboiling din shinkafar ki,ki markada kayan Miya tare da ginger da tafarnuwa. Za a tanadi albasa a yanka kananu.

  2. 2

    Za a zuba mai a tukunya, in yayi zafi sai a zuba yankakkiyar albasa sai a dinga juyawa har na tsahon minti daya sai a xuba tumatirin leda da bay leaves din da markaddaden kayan Miya,za a bashi ya dahu har na tsawon minti bakwai tare da su maggi da gishiri.

  3. 3

    Bayan ya soyu sai a zuba ruwa daidai,sai a xuba shinkafan a juya Dan kayan miyan ya hade da shinkafar.sai a rufe har ruwan ya tsotse.

  4. 4

    Sai ayi serving tare da kayan hadin da ake so. Aci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Royal Blue Kitchen
Royal Blue Kitchen @cook_21537927
rannar
KANO
l am Amina Salisu by name and I have this ambition for cooking
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_21537927 ga shinkafa nayi mun dariya amma ni kallon dajjajah nike 😅

Similar Recipes