Farfesun kifin ruwa

Beely's Cuisine @cook_17311217
Farfesun kifin ruwa
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na yayyanka kifina nawankeshi sosai da ruwan lemon tsami saboda yacire karni
- 2
Nasa ruwa atukunya na yankakken tarugu,tattasai da albasa nasa kifina aciki nasa su sinadarin dandano su curry da thyme narufe
- 3
Bayan wasu yan mintuna nabude naga yakusa nuna nasa lawashi narufe minti biyar nasauke shikenan😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12578970



sharhai