Zobo

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

inason zobo sosai shiyasa nake yawan yi

Zobo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

inason zobo sosai shiyasa nake yawan yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. ganyen zobo
  2. kanunfari
  3. bayan abarba
  4. chitta
  5. suga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga shi zaki zuba duka yan cikin tukunya sai ki wanke tas kisa ruwa ki daura a wuta ya taffasa sai ki sauke ta huce sai ki tace kisa suga kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes