Pounded yam da miyar gyada (peanut soup)
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wake su nama nasa maggi dasu spices na dora kan wuta da ya fara senayi blending tomatoes kadan da attarugu, tatase,garlic,ginger,na zuba aciki na barshi ya nuna sosai sena dawko nikake gyada nadama da ruwa kadan na zuba akan ruwan miya na barshi yata nuna in low heat,danaga ya fara kauri sena kara maggi, nasa crayfish da seasoning nasa manja kadan na yanka alayaho nazuba aciki na barshi ya nuna sosai sena sawke na tuka gari pounded yam na hada dashi mukayi sahur dashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12580593







sharhai