Chicken Peri Peri

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Wannan recipe na south Africa ne akwai Dadi sosai 😋😋

Chicken Peri Peri

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan recipe na south Africa ne akwai Dadi sosai 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Sinadarin dandano
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Tattasai
  6. Timatir na Leda
  7. Kayan qamshi
  8. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kaza a yanka albasa a saka akai sai a saka Kayan qamshi da sinadarin dandano akai sai a tafasa ta idan ta tafasa sai a sauke

  2. 2

    A dora Mai a kasko idan yayi zafi sai a zuba kazar a ciki a soya ta idan ta soyu sai a sauke

  3. 3

    A yanka attaruhu,tattasai, albasa a zuba a tukunya sai a saka Mai a soya idan ya fara soyuwa sai a saka timatir na Leda aciki ajuya Shi sai a kawo ruwan kazar kadan a zuba a ciki sai a saka sinadarin dandano da Kayan kamshi a juya sai a rufe a rage wuta a barshi yayi minti biyar

  4. 4

    Idan yayi minti biyar sai a kawo soyayyen kazar a zuba aciki a zuya ko Ina ya samu shikenan an kammala😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes