Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dafa dankalin ki kiyi marshing dinshi sekisaka yajin barkwano,curry da spice dinki Kisa dafaffen namanki da albasa da koren tattase Kisa jajjagenki na attarugu citta da tafarnuwanki
- 2
Ki chakuda ko Ina yasamu kisamu breadinme yanka kiciccire gefe gefen
- 3
Ki shaping din dankalin kaman haka seki ciccire gefe gefen burodin kisamu Rolling pin kifadada bread din
- 4
Kisamu roba ki kwaba fulawan kaman kwaben wainar fulawa seki shafa akan burodin kidauko dankalin kisaka seki nannade kaman tabarma ki jiresu a plate
- 5
Kisaka bread din acikin ruwan flour Kisa cikin garin bread ki ajiye a gefe harse kingama
- 6
Kidaura Mai yayi xafi seki soya both side golden brown
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12657785




















sharhai