Bons
Abincin varane,yara sunason bons sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade flour dink,ki zuba sugar da gishiri akan flour din, sai ki zuba madara a saparate kwana, sai ki zuba yeast naki akan madara ruwa, saiki kwaba, sai ki juye acikin flour din, saiki kwaba sai yayi laushi inkinga ya yi tauri, saikikara madarar ruwa akai, kidinga kwabawa, sai yayi daidai,saiki barshi a guri mai dimi, ki rufeshi,kaman 1hr haka, zakigaya tashi, saiki kara bugashi,...sai ki sa mangyeda a wuta, sai ki fara suya shikenan
- 2
Note:karkisa wuta da yawa, cikin bazai soyu ba,bayan zai yi dark..kisaka wuta kadan yenda zai soyu daidai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12711812




sharhai