Umarnin dafa abinci
- 1
Saiki hada flour sugar Gishiri da mai Sai ki motsa sannan ki kama sa ruwa kadan kadan har ya hade kiyita bugashi saiki rife kibashi ko 30m
- 2
Sai ki dauko ki yanka shi sa Rollin pin saiki murxa kina sa flour saiki sa brush kina Shafa mai inkin kare kimurxa sosai yayi lafe lafe saiki gasa gaba da baya Sai ki sauke kisa wuka ki yanka
- 3
Saiki dauko nikakken namanki kisa albasa magi curry da thyme kisa inyayi saiki sauke kina sawa saikiyi folding
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12754011












sharhai