CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Samosa2
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Samosa2 ainihin hoton girkin

Samosa2

Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
Hadejia

Samosa2

Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
Hadejia
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Flour kofi1
  • Kabeji kwata
  • Dafaffen nama
  • Albasa
  • Attaruhu
  • Maggi
  • Tafarnuwa
  • Spices
  • Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa flour ki aroba kofi1 saikisa gishiri Dan kadan tareda mai 2tblspn sai kisa ruwa kiwaba yakwabu sosai.

  2. 2

    Sai kirufeshi tsawan 10mnt, sai ki dauko kabejinki kiyankashi kiwanke, sai kidauko namanki kidakashi atirmi tareda attaruhunki d tafarnuwa sudaku sosai, sai kijuye acikin pan kisa mai kisoya sai kisa Maggie tareda spices.

    Samosa2matakin girki2 hoto
  3. 3

    Inkingama, sai kidauko flour kifara rolling kinayi kinasawa kowacce mai d flour kina ajiyewa agefe haka zakiyi harsaikinyi guda3 saikidora daya kan daya sai kisake rolling harsatayi fadi sosai to haka zakiyiwa sauran har kigama.

  4. 4

    Inkingama sai kidora pan akan wuta kifara gasa flour amma karkisa wuta wajan gashi.inkincire sai kisamu flait kisa akai sai ki samu leda kisa aciki kar tabushe, inkingama sai kiraba kowacce4 sai kuma kizauna kina rarrabasu ahankali karta yage,

  5. 5

    Inkingama, sai kisamu wata robar kisa flour d ruwa kikwaba to d ita zakina like samosar, sai kidaukota kifara nadata kinayi kinasa hadinki kinasa wannan kwababbiyar flour kina likewa harkigama

  6. 6

    Daganan kuma sai kisa mai kidora akan wuta kifara soyawa ahankali karkisa wuta d yawa wajan suyar.

    Samosa2matakin girki6 hoto
    Samosa2matakin girki6 hoto
    Samosa2matakin girki6 hoto
  7. 7

    Aci dadi lfy

    Samosa2matakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar June 03, 2020 19:02
Hadejia

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Nadin samosa da spring rolls a saukake
  2. Soft doughnut
  3. Peppered Sauce😋
  4. Gasashiyar biredi Mai nama(toasted bread)
  5. Jallop din macaroni
  1. Soft doughnut
  2. Nadin samosa da spring rolls a saukake
  3. Panke
  4. Jallof din taliya
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12760444
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close