Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki juye flour a roba sai kisa sugar d butter tareda vanilla d milk sai kisa hannu kihadesu ahankali harsai butter tahade d flour saikijuyeta a abin tadinki ko tire sai kisa hannu ko kisa muciyar rolling kidan danna d ita har sai yakimi yanda kikesan tudinsa sai kisa wuka kiyanka shape dinda kikeso
- 2
Daganan sai kikunna oven yayi zafi sai kidau biscuit dinki ahankali karya karye kinasawa atiran gaahi sai kigasa tsawan 10mnt shikenan, innayi zakiga samansa yadanyi ja, to aci dadi lfy
- 3
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12761009








sharhai