Peppered Sauce😋

Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Ina matuqar son yaji a rayuwata😋😋 naji dadin wannan sauce din da soyayyar doya
Peppered Sauce😋
Ina matuqar son yaji a rayuwata😋😋 naji dadin wannan sauce din da soyayyar doya
Umarnin dafa abinci
- 1
A ajiye niqaqqen nama qanqarar jikinshi ta saki sai a saka a tukunya a saka albasa,kayan qamshi,sinadarin dandano a tafasashi
- 2
A jajjaga attaruhu, a yanka albasa sai a kawo man gyada a zuba a tukunya sai a zuba albasa aciki idan ya fara soyuwa sai a kawo attaruhun a zuba akai a juya sai a zuba naman akai,a saka sinadarin dandano a juya sosai sai a rage wutar a barshi yayi minti biyar sai a sauke
- 3
Tanaaa💃💃 an kammala😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12761741



sharhai