Yam pizza 1

Ni da family na mun gaji da cin doya da kwai ko yam balls,so sai nayi tunanin in saraffata ta wata hanyar,kuma Alhamdulillah tayi dadi kowa yaji dadin wannan hanyar da na sarrafa ta.
Yam pizza 1
Ni da family na mun gaji da cin doya da kwai ko yam balls,so sai nayi tunanin in saraffata ta wata hanyar,kuma Alhamdulillah tayi dadi kowa yaji dadin wannan hanyar da na sarrafa ta.
Umarnin dafa abinci
- 1
A fereye doya,a wanke ta,sai a dafa,idan tayi laushi sai yankata kanana.A wanke kayan miya a yanka su kanana
- 2
A zuba kayan miyar a mazuba sai a fasa kwai a ciki a zuba maggi da curry sai a karakada shi sosai,a xuba mai kadan a cikin kaskon gashi sai a zuba doya a bi kan ta da kwai,sai a rufe kaskon,a zuba wuta kadan a barshi ya dahu a hankali har ya dahu ya hade jikin shi.
- 3
A juya bayan shima ya dahu.Aci dadi lfy🤤
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai