Hallakakwabo

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Idan kana son zagi zakaji dadinsa,sannan idan zakai sana'arshi akwai riba sosai

Hallakakwabo

sharhi da aka bayar 1

Idan kana son zagi zakaji dadinsa,sannan idan zakai sana'arshi akwai riba sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gyada gwangwani 1
  2. Sugar gwangwani 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara gyadarki sannan kisata a kasko kidan gasara yadda abin gyadar zai fita ki busheta

  2. 2

    Sai kizo ki dakata sannan ki dora sugar akan wuta shikadai

  3. 3

    Saiki bsrshi ya narke kita juyawa har sai yayi brown

  4. 4

    Saiki zuba gyadar ki jujjuya sosai sannan ki juya akan leda ki dora kan faranti yadda zaki murza

  5. 5

    Saiki rufe kisa muciya kita murzawa sannan ki daye ledar saman ki yanka shape din da kke so idan yabushe ki bal balla

  6. 6

    Shikenan yabushe sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

Similar Recipes