Yam pizza 2

Lokacin da nayi yam pizza 1 sai naga idan aka dan yi twisting din ta zuwa wani abun ba kamar wancan ba zai fi bada ma'ana,and believe me the taste is wow
Yam pizza 2
Lokacin da nayi yam pizza 1 sai naga idan aka dan yi twisting din ta zuwa wani abun ba kamar wancan ba zai fi bada ma'ana,and believe me the taste is wow
Umarnin dafa abinci
- 1
A daya doya tayi laushi sai a saka ta a turmi a farfasa ta tayi gari,a zuba mata maggi,kayan kamshi da jajjagen albasa da attaruhu
- 2
A fasa kwai shima a zuba jajjagen attatuhu a ciki,sai a zuba mai a cikin pan idan yayi zafi sai a zuba rabin kwan a cikin pan din idan ya fara soyuwa sai a zuba garin doyar da aka hada ayi laveling din ta sai a zuba ragowar kwan a kai,a zuba yankakken attaruhu,tattasai da albasa,sai a rufe pan din
- 3
Idan ya dahu ya hade jikin shi sai a juya saman ya koma kasa,a qara mintina kadan sai a sauke.
- 4
Aci dadi lfy😋🤤
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai