Peppered Awara

Tata sisters @cook_16272292
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga Awara ta, sai na jika ruwa, ajino moto da gishiri. Bayan sun narke sai na zuba awarar a cikin ruwan. Na dora Mai a wuta bayan yayi zafi na tsamo a ruwan na soya ta. Haka xa ayi tayi har awarar ta kare.
- 2
Nan kuma kayan miya ne, na yayyan ka albasa, attarugu da tattasai kuma na jajjaga.
- 3
Gashi anan. Sai na xuba mai a kasko da yayi zafi sai na zuba kayan miya na zuba Maggi, gishiri, onga, curry.
- 4
Bayan ya soyu sai na zuba soyayyar awarar na juya sosai, bayan minti 2 na sauke.
- 5
Aci dadi Lafiya😋😋😋
- 6
😋😋
- 7
😋
- 8
😂
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Awara mai miya
Wannnan wani salo ne na sarrafa a wara domin na gaji da cinsa zalla, kuma yayi dadi matuka Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
Kwai da kwai
Inajin dadin kwai da kwai tare da soyayyen jajjajen tarugu Kuma Yana sani nishadi. #girkidayabishiyadaya Walies Cuisine -
-
Peppered awara
Na koyi wannan hadin awara a wurin princess amrah,yana da dadi sosai.Godiya ga amrah,godiya ga Cookpad #girkidayabishiyadaya Hauwa Rilwan -
-
-
-
-
-
-
-
Peppered awara
Dadi Kam baa magana sai wanda yaci 🤣😂 hello my Cookpad Fam 💓 2 days hope kuna lfya Ina miqa gaisuwata gareku dafatan na sameku lfya 😍#yclass Sam's Kitchen -
-
Faten wake da alayyahu
Wannan girkin yana da matukar kara lafia ga jiki,kuma yana da matukar amfani musamman ga masu juna biyu ,kuma yana kara jini ga marasa shi. Hauwa'u Aliyu Danyaya -
-
Yadda zakiyi hadin awara Mai sauki👌
Ina yima yarana hadinnan saboda suna sonshi sosai. Malaika's tasty bites
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13212568
sharhai