Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara da kankare bayan kwakwar ki saiki gurzata qanana
- 2
Saiki rage saura ki yanka itama qanana, saiki wanke apple shima ki yanka qanana, saiki dauko yoghurt dinki kisa sugar da flavor kiy mixing sannan ki kawo kwakwar da apple duka ki juye kisake mixing saiki sa a fridge yay sanyi zakiga ya qara kauri. Zaki iya qara wasu fruits din in kina so. enjoy!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12856001





sharhai (2)