Dankali mai murmushi saboda yara

Mamu
Mamu @1981m
Lagos
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8Dankali guda
  2. Corn flour cokali 5
  3. Garin burodi cokali 10
  4. Sinadaran dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke dankalin turawa da bawonshi, sannan nadora akan wuta, nakawo gishiri naxuba aciki naxuba ruwa daidai gwargawado harya dahu, sannan na sauke naxuba masa ruwan sanyi, daya huce na bare bayan dankalin, sannan nasa mushiya na dan dakkashi harya ruguje, nakawo maggi, gishiri, curry nasa aciki, nakawo corn flour naxuba aciki.

  2. 2

    Nakawo garin burodi nasa aciki, na motse ko ina yahade

  3. 3

    Saina fadadashi nakawo kofina mai tsafta narika dannawa ina fitar da shape din kofin, nakawo tsinken shan lemu ma fitarda idanuwa.

  4. 4

    Sannan nakawo cokali na fidda masa baki, gayanan nakammala

  5. 5

    Nadora mai akan wuta, dayayi zafi saina fara soyawa, idan yayi golden brown alamar yayi kenan, na samu gwagwa na saka masa abun tsanewa saboda mai, Agaskiya ku gwadawa yaranku, zasusoshi matuka, bama yaraba kawai hadda manya akwai dadi sosai, kafin nagama nazuba a plate na dauki hoto ai har yarana suncinye komi😄😄😄

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes