Umarnin dafa abinci
- 1
Kidaura pan akan wuta Kisa Mai idan yayi xafi kixuba condensed milk dinki
- 2
Kisamu muciya kiyita juyawa a hankali zenayin kauri karki matsa a wajen kuma kiyita juyawa
- 3
Harseyq zama brown Kuma yayi tauri seki seki baxa a trey yadansha iska seki yayyanka koki mulmula,inkikarshi sosai xeyi karfi baxe yankuma Kuma baxe mulmuluba
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12966682












sharhai