Alawar madara

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

Na koyan gun sister nah ina sonshi sosai

Alawar madara

Na koyan gun sister nah ina sonshi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti goma
mutum ashiri
  1. Madara kofi hudu
  2. Sugar kofi daya
  3. Ruwa kofi daya da rabi
  4. Mai cokali daya
  5. Flavour rabin cibi
  6. Food colour

Umarnin dafa abinci

minti goma
  1. 1

    Na aza tukunya akan wuta na zoba ruwa da sugar na juya na barshi sai da yafara danko

  2. 2

    Sai na sauke kan wuta na raba sugar na biyu na aje rabi gefe, na raba madara na biyu ma

  3. 3

    Sai na zoba flavour da rabin madara cikin sugar na na juya sosai

  4. 4

    Dama na zoba mai akan leda na aza atire sai na juye madarar

  5. 5

    Rabin kuma na zoba food colour da flavour na juya sai na zoba madara shima na juya akan leda atire

  6. 6

    Na bari tasha iska minti goma na fitar da shapes

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

Similar Recipes