Dan malele

Umma Sisinmama @cook_14224461
Dan malelen nan yayi dadi sosai abine na marmari da ban sha'awa
Dan malele
Dan malelen nan yayi dadi sosai abine na marmari da ban sha'awa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba ruwa a tukunya ki dora akan wuta saiki wanke zakin ki tatas ki saka a kwandon tace taliya in ruwan y tafasa saiki rage shi ki xuba maggi da gishiri ki kara rufewa ya tafaso saiki zuba tsakin ki jujjuya da muciya ki rufe ki rage wutar minti 5 zakiga y kumburo saiki kara ruwan zafin ki kara jujjuyawa haka zakici gaba dayi harya dahu ki juye a faranti.
- 2
Saiki soya manjan ki da albasa ki yanka salad ki wanke da gishiri ki wanke tumatur da albasa da cocumber ki yayyanka saiki dafa kwai sai yaji shikenan aci dadi lfy.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13010427






sharhai