Kwadon yadiya

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

#foodfolio yana da dadi ga Karin lpy musamman ga masu hawan jini da ciwon sugar

Kwadon yadiya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#foodfolio yana da dadi ga Karin lpy musamman ga masu hawan jini da ciwon sugar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yadiya
  2. Kuli
  3. Sugar 1tblspn
  4. Tomatur
  5. Albasa
  6. Sweet pepper
  7. Cocumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara yadiya ki dafa ki gyara veggies dinki ki yanka

  2. 2

    Ki ziba yadiya a mazubi Mai girma sakisa yankakkun kayan hadinki kisa sugar kisa kuli ki juya harsai komai yahade

  3. 3

    Injoyed. Inkinaso Zaki iyasa Mai kadan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes