Indomie mai alayyahu

Kin wayi gari,kina tunanin abinda zaki dafa,sai kawai akace yau kihuta😅 za'a dafa mataki indomie😍,shine kawai nazauna inadaukar hoto😂😂. Abinci yayi dadi sosai masha Allah😋😘
Indomie mai alayyahu
Kin wayi gari,kina tunanin abinda zaki dafa,sai kawai akace yau kihuta😅 za'a dafa mataki indomie😍,shine kawai nazauna inadaukar hoto😂😂. Abinci yayi dadi sosai masha Allah😋😘
Umarnin dafa abinci
- 1
Kiaza tukunya mai danfadi, saiki zuba mai kadan,ki zuba naman kina jujjuyawa,saiki saka tarugu,tattasai da kuma albasa kina motsawa,saiki kumasa thyme da maggi
- 2
Sannan kuma kisaka alayyahu kidan soyashi tareda naman
- 3
Sai kuma kizuba ruwa iya dai dai yanda zai isama indomie din,ki rufe sutafasa
- 4
Bayan sun tafasa,saiki zuba indomie din tareda magginta
- 5
Saiki juwa ta inda kayan hadin naman zai game da indomie din,ki rufe takarasa dahuwa
- 6
Shikenan saici😋
- 7
Y
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)