Baked meat pie

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupFlour
  2. Butter 3tbspoon
  3. Baking powder 2tbspoon
  4. Pinch of salt
  5. 1egg for egg washing
  6. Mince meat
  7. Pepper&onion
  8. Irish
  9. Seasoning cube
  10. Curry& thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a tankade flour a roba me fadi,se asaka butter,baking powder,gishiri kadan ajuya sosai harseya hade jikinsa

  2. 2

    Sannan axuba ruwa ana kwabawa Amma karyayi ruwa

  3. 3

    Se a tafasa nama,irish da kayan Miya da albasa axuba curry da thyme idan yayi a kwashe axuba Mai kadan awuta a soya sama sama

  4. 4

    Se a yanka dough din ana mulmulawa karyayi pelen pelen Kuma karyacika kauri,se a dibo hadin naman ana xubawa acikin dough din se a rufe a datse bakin sosai da fork ko meatpie cutter

  5. 5

    Se akada kwai adinga shafawa da brush ajikin meatpie din sannan ashafa butter ajikin tray din karya Kama

  6. 6

    Se ayi baking a oven idan yayi brown a sauke,aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes