Corn Bread Donut
Thank yhu Fulani really Enjoy it 😍 ❤😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Kayana wanda zanyi amfani dashi
- 2
Ki dauko Cup ki shape, zaibaki kamar haka
- 3
Kiyitayi har sainkin gama, kisama wani dan abu kamar wannan kiyi ramin tsakiya
- 4
Kiss mai a wuta kdan, saiki fara sawa a kadadden kwai wanda kk samai maggy dakuma albasa
- 5
Kisa a Dakakken Flakes inki saiki sa a mai kamar yadda kk gani
- 6
Kisoya till golden Brown. Kici da tea ko wani abu wanda zakiyi njoyin... Thnk yhu Cookpad
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13050760













sharhai