Ring semovita masa
Inspired by Aysha Adamawa
Umarnin dafa abinci
- 1
A kwaba semovita da ruwa mai dumi,a juya sosai sai ya zama kulli,a zuba gishiri kadan da nono,a rufe shi tsawon minti 30 a rana ya tashi
- 2
Idan ya tashi sai a zuba sugar a qara juyawa
- 3
A dora non stick masa fryer a wuta kowanne rami a xuba mai cokali guda daya a barshi ya soyu sai a zuba kullin waina ludayi daya
- 4
Idan bayan ya soyu sai a juya bayan a kara soyawa har ya soyu.
- 5
Aci da miya,sugar ko da zuma
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13055008




sharhai