Watermelon smoothie

sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
Gombe State

Wannan smoothie yanada matuqar dadi musamman idan yayi sanyi kuma yaji madara. Bza'a bawa yaro mai qiwya ba. 💯😋

Watermelon smoothie

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan smoothie yanada matuqar dadi musamman idan yayi sanyi kuma yaji madara. Bza'a bawa yaro mai qiwya ba. 💯😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. kankana1
  2. 1/2 cupmadara
  3. cupsugar half
  4. flavour 1tspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Asamu kankana mai kyau a fereta a cire qwallayenta sannan a yayyanka qanana qanana sai asa a blender da madara da sugar da flavour duka a markada sai yayi smooth sannan asa a fridge yayi sanyi. Done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sufyam Cakes And More
rannar
Gombe State
I really love everything about kitchen not just only cooking and baking🧑‍🍳♥️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes