CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Grilled cat fish with potatoes and spinach
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Grilled cat fish with potatoes and spinach ainihin hoton girkin

Grilled cat fish with potatoes and spinach

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

Grilled cat fish with potatoes and spinach

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti 30mintuna
1 yawan abinchi
  • 1/2 kgkifi tarwada
  • 5dankali masu girma
  • 1albasa mai girma
  • 2tattasai
  • 5attaruhu
  • tafarnuwa
  • 2maggi
  • 1onga
  • 4 cokalimai
  • alayyahu
  • 3 cokalivinegar
  • gishiri
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    A samu vinegar a zuba shi a kan kifin,a dauki soson karfe ayi ta dirje kifin har sai anga yaukin ya fita,sai a kuma shafe jikin kifin da gishiri a saka soson karfen a kuma dirjewa har sai an ji ya daina yauki,sai yanka kan ta baya ko wurin wuya a cire kayan cikin kan,a wanke sI a tsaga jikin kifin yanda kayan hadi sai shiga jikin kifin.

    Grilled cat fish with potatoes and spinachmatakin girki1 hoto
    Grilled cat fish with potatoes and spinachmatakin girki1 hoto
    Grilled cat fish with potatoes and spinachmatakin girki1 hoto
  2. 2

    A fereye dankali,a gyara albasa,attaruhu,albasa da tafarnuwa,a jajjaga albasa,attaruhu da tafarnuwa,a yanka albasa daban.A dauki griller a shinfida mata foil papper.Shi kuma kifin a zuba mishi maggi,onga,mai da attaruhu a juya shi sosai,a tabbatar kayan hadin ya shiga sosai.

    Grilled cat fish with potatoes and spinachmatakin girki2 hoto
    Grilled cat fish with potatoes and spinachmatakin girki2 hoto
  3. 3

    A jera kifi,dankali da albasa,a fara gasawa,idan ya kusan gasuwa sai a zuba yankakken alayyahu,a barshi ya dahu,sai a sauke.Aci dadi lfy🤤🤤🤤

    Grilled cat fish with potatoes and spinachmatakin girki3 hoto
    Grilled cat fish with potatoes and spinachmatakin girki3 hoto
    Grilled cat fish with potatoes and spinachmatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
rannar July 11, 2020 20:28
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Gashi Tarwada Dankali Alayyahu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Miyar danyen zogale
  2. #Fried rice
  3. Shawarma
  4. Chips
  1. Miyar danyen zogale
  2. #Fried rice
  3. Shawarma
  4. Sponge cake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13146777
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close