CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Faten tsakin masara
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Faten tsakin masara ainihin hoton girkin

Faten tsakin masara

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Inason fate ,musamman irinnamu na yan xaria

Inason fate ,musamman irinnamu na yan xaria

Kara karantawa

Faten tsakin masara

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Inason fate ,musamman irinnamu na yan xaria

Inason fate ,musamman irinnamu na yan xaria

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 3 cupTsakin masara
  • 1 cupManja
  • Tarugu handful
  • 3Tattasai
  • Alayyahu
  • 5Tomato
  • Albasa
  • Maggi
  • Gyada
  • Thyme,curry,garlic,ginger
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki gyara tsakinki ki wanke ki Dora tukunya a wuta kisa ruwa da Dan yawa

  2. 2

    Sai ki bari ya tafasa saiki xuba tsakin ki ki motsa kisa gishiri ki rufe ki barshi na tsawon 30min daga nan

  3. 3

    Saiki jajjaga kayan miyanki ki xuba ki xuba manjanki da Maggi da sauran spices ki juya

  4. 4

    Sai ki rufe for some min. Daga Nan saiki yanka alayyahu (na hada da ugun Ghana)

  5. 5

    Saiki xuba ki kashe wuta shikenan

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar July 16, 2020 10:40
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Masara

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Watermelon and strawberry drink
  2. Whipped cream frosting
  3. Sandwich
  4. Zobo
  5. Alawar madara (kakan dadi)
  1. Gurasa
  2. Sandwich
  3. Dan wake
  4. Fanke3 food folio
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13186769
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close