Alawar madara (kakan dadi)

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
Yobe State

A gsky Alawar madarar nan tayi dadi sosai kuma gashi sugar baiyi yawa ba munji dadin shi sosai nida iyalai na

Alawar madara (kakan dadi)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

A gsky Alawar madarar nan tayi dadi sosai kuma gashi sugar baiyi yawa ba munji dadin shi sosai nida iyalai na

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara 2 and 1/2 cups
  2. Sugar 1 and 1/4 cups
  3. 1 cupRuwa
  4. Vanillah 1 tspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki zuba sugar da ruwa tafashashshe ko nml water a frying pan saiki daura akan wuta ki barshi yayi ta tafasa sosai har sai sugar yayi danko sannan saiki sauke ki zuba madara zaki hada madarar d vanillah dinki ki gauraya idan vanillah ta gari ce idan kuma ta ruwa ce zaki zuba acikin sugar da ruwan ne kita tukawa har sai yayi kauri sosai

  2. 2

    Sannan saiki zuba shi a leda amma ki zuba mai akan ledar b mai yawa ba saiki fadadashi ki barshi y dan huce kadan sannan saiki yanka shknn kin kammala alawar madarar kuyi girki cikin farin ciki d annashuwa taku har kullum Umm Muhseen 😍😘

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Muhseen's kitchen
rannar
Yobe State
cooking is my favorite 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes