Chick Peas Fried Rice
Wani sabon launi ne na fried rice tanada dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za a fara parboiling rice a ajiye a gefe sai a dora tukunya a wuta azuba mai asa albasa
- 2
Abar Albasa tazama brown sai azuba ruwan kaza asa turmeric asa Attaruhu
- 3
Asa maggi da white paper sai akawo chick peas azuba sai a rufe yatafasa
- 4
Sannan sai a zuba shinkafar a juya sosai sai a rufe abata minti goma ta dahu sai a sauke
- 5
Done
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13194894


















sharhai