Chapman

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Natashi narasa wani drinks zanyi kawai senace bari nayi Chapman tunda dama ban tabayishiba 🥰

Chapman

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Natashi narasa wani drinks zanyi kawai senace bari nayi Chapman tunda dama ban tabayishiba 🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo drink
  2. Fanta drink
  3. Lemonade drink
  4. Cucumber
  5. Lemon
  6. Mint leaves
  7. Ice cubes

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yanka cucumber da lemon kisa aciki glass cup kisa ice seki zuba su drinks dinki aciki,shikena

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes