Umarnin dafa abinci
- 1
A sami gurasa a tsoma ta a ruwan zafi a turara ta yadda za tayi taushi.
- 2
Za'a hada kuli da yaji da sinadarin dandano da gishiri dai dai dandano, idan na yajin ya fito ba'a bukatar Karin gishiri. A hade su guri guda.
- 3
Sai a dauki gurasa a barbade ta da hadin kuli kulin gaba da bayan ta ana jerawa ana zuba mai a kai.
- 4
Za'a yanyanka cabbage, cucumber, tomato da sweet pepper. Sai a zuba akan gurasa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13203976





sharhai