Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Jar shinkafa (wacce ake ci)
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Gyada
  5. Zogale
  6. Maggi,gishiri,curry
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki kai a barzo miki shinkafarki sai ki wanke tah sai ki dora akan madanbaci.

  2. 2

    Sai a jajjaga attaruhu a yanka albasa a daka gyada a gyara zogale a wanke.

  3. 3

    Idan yayi sai ki zuba zogale attaruhu albasa gyada maggi curry mai ki juya sosai sai ki mayar ya dahu ki tabbata iska bata shiga ya rufu sasai idan yayi sai aci.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Alkali's_Delight
Alkali's_Delight @cook_15406993
rannar
Kano
I love cooking❤
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes