CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Pepper awara with cabbage
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Pepper awara with cabbage ainihin hoton girkin

Pepper awara with cabbage

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

Iyalai na sunason awara shi yasa nake kokarin nemo musu hanyoyin dazan sarrafa awara kuma wannan awarar tayi dadi sosai

Iyalai na sunason awara shi yasa nake kokarin nemo musu hanyoyin dazan sarrafa awara kuma wannan awarar tayi dadi sosai

Kara karantawa

Pepper awara with cabbage

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

Iyalai na sunason awara shi yasa nake kokarin nemo musu hanyoyin dazan sarrafa awara kuma wannan awarar tayi dadi sosai

Iyalai na sunason awara shi yasa nake kokarin nemo musu hanyoyin dazan sarrafa awara kuma wannan awarar tayi dadi sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Awara
  • Mai
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Lawashi
  • Kabeji
  • Maggi
  • Gishiri
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki saka gishiri da maggi a roba ki zuba ruwa ji jujjuya sannan ki zuba awarar ki a ciki tayi kamar minti 15 saiki zuba mai in yayi zafi sai kina cire awarar a cikin ruwan maggi kina sakawa a mai harki gama, inta soyu ki juya inta karasa soyuwa ki kwashe.

  2. 2

    Saiki tsinke attaruhu ki wanke ki jajjaga ki gyara albasa ki wanke ki yayyanka, saiki yanka kabeji da lawashi ki wanke da gishiri saiki dora mai akan wuta in yayi zafi ki zuba albasa kina jujjuyawa har tayi laushi saiki juye attaruhun ki kiyita juyawa harya soyu ki saka maggi da d'an gishiri kad'an saiki juye awarar ki jujjuya saiki juye kabejin ki jujjuya Ki rufe yayi minti 2 saiki sauke.

    Pepper awara with cabbagematakin girki2 hoto
    Pepper awara with cabbagematakin girki2 hoto
    Pepper awara with cabbagematakin girki2 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar July 18, 2020 19:46
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tattasai Awara Kabeji

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Baked fish pie
  2. Alkubus
  3. Wainar flour
  4. Tuwo d miyar shuwaka
  5. Bandashen Gurasa
  1. Alkubus
  2. Dambun shinkafa
  3. Wainar flour
  4. Dan waken rogo
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13207393
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close