CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambun Nama
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambun Nama ainihin hoton girkin

Dambun Nama

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Wannan dambu nayishi ne na siyarwa Kuma wayenda suka siya sunji dadinsa sosai😋😋

Wannan dambu nayishi ne na siyarwa Kuma wayenda suka siya sunji dadinsa sosai😋😋

Kara karantawa

Dambun Nama

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Wannan dambu nayishi ne na siyarwa Kuma wayenda suka siya sunji dadinsa sosai😋😋

Wannan dambu nayishi ne na siyarwa Kuma wayenda suka siya sunji dadinsa sosai😋😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 1 kgnama
  • 7maggi
  • 1sachet na onga
  • Attaruhu
  • Albasa manya guda biyu
  • Kayan qamshi
  • Man gyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke nama a yanka albasa akai,a saka Kayan qamshi,a saka Maggi a zuba ruwa ya haye kanshi sai a dora a wuta a dafa Shi idan ya kusa tsotsewa sai saka attaruhu akai idan ruwan ya tso tse sai a sauke

  2. 2

    A zuba naman a turmi a dakashi yayi laushi sai a warware duk Wanda ya dunqule sai zuba a tray a barshi yasha iska na tsahon 30 minutes

  3. 3

    A dora kasko a wuta sai a saka Mai kadan idan yayi zafi sai a zuba namam a saka wutar medium heat sai ayi ta juyawa anayi ana qara Mai kadan sai a kawo onga a saka akai ayi ta juyawa har sai ya canja color ya zama golden brown

  4. 4

    Shikenan an kammala 😋😋 😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar July 20, 2020 21:13
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
July 31, 2022 10:51
😋👍🏼
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Nama

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gireba
  2. Farfesu
  3. Farfison kifi busashi
  4. Dankali da awara
  5. Dambun shinkafa
  1. Dambun shinkafa
  2. Gireba
  3. Dankali da awara
  4. Hadaddan smoothy
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13224837
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close