Tura

Kayan aiki

  1. Busanshin kife
  2. Cummin
  3. Cardamon
  4. Corriander
  5. Tarugu
  6. Tatasai
  7. Tafarnuwa
  8. Lawashi
  9. Albasa
  10. Citta danya
  11. Tomatur
  12. Green pepper
  13. Magi
  14. Maigi
  15. Gishiri
  16. Tumiric danyi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko najiqa bussan shinkifine da ruwa masu dime da gishiri nawanki shi sosai nafitar da qaya cikin sa da kayancikin kan kifi dabani muqata sai niqara sa ruwan sanyi niwanki,sai nizu nisa masa tafarnuwa da cita danya da tumiric dan yi da cummin powder da cadamon da corriander powdear acink kifi ni niyamusa sosai tari da magi nisa lida nirufe nabashi minti 30 kafin in azashi ga wuta saboda kayan kamashi so shiqa cikin sah

  2. 2

    Sai nizu da yayi minti 30 Sai nizuma ba aciki tunyata ni zuba kifina dakitari da handin kayan kamashin sai.nisa Albasa da laushi da curry da thym nisa wuta kadan nita soya so susai sai da niji qamshi natashi san na nizu nizuba ruwa ni sa tarugu da ta tasai dani.jajaga nizuba sunta tafa tari,sai nizu nidauko tomatur dina kwara biyu niyanka nizuba, ni qarah tafarnuwa nisa kayan su magina nizu nisa green pepper dina daga qarshin sai da kumi ya hadu ni sauki,wanan farfiso nadaban ni ko.da shinkafa

  3. 3

    Iyacinsa saboda dadinsa,ki gwada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes