Jollof din taliya da kayan ciki
Najma @cook_13752724
Jollof din taliya da kayan ciki
Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki yanka albasa ki jajjaga attarugu tattase da tafarnuwa Kisa Mai a tukunya yadanyi xafi Sai kisa albasanki da jajjagenki kisoyashi sosai idan ya soyu Kisa Maggi ki awani tukunya Kuma kizuba soyayyen kayan cikin ki Kisa ruwa kadan kidora sabida yayi laushi
- 2
Kisa ruwa idan jajjagenki ya soyu ki rufe kibarshi ya tafasa idan ya tafasa seki kakkarya taliyanki ki zuba ki gauraya sosai kirufe ki rage wuta kibarshi ya nuna idan ruwa ya rage sauran kadan seki dauko kayan cikinki kixuba ki gauraya ki rufe ki barshi ya turara seki kwashe
- 3
Aci shi a take yafi dadi.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13337580











sharhai