Eggs cheese sandwich

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana abici na yan Maraco ne kuma akaiw dadi ga kuma cika ciki

Eggs cheese sandwich

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wana abici na yan Maraco ne kuma akaiw dadi ga kuma cika ciki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5eggs
  2. Cheese
  3. Onion
  4. Garlic
  5. Green and red pepper
  6. Mushroom (optional)
  7. Tomatoes
  8. Maggi
  9. Curry
  10. Spices
  11. Thyme
  12. Kifi ko nama
  13. Butter
  14. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka su vegetables dinki,kisa oil a pan kisa onion, garlic,green and red pepper

  2. 2

    Kisa mushrooms, tomatoes, maggi,curry, thyme, spices

  3. 3

    Kisa kifi but kina iya sa nama ko kuma sausage

  4. 4

    Seki dawko kwai 5 ki fasa kisa maggi kadan da pepper

  5. 5

    Kisa butter ki barshi ya narke seki zuba kwai ki barshi for 5mn

  6. 6

    Zakigan ya nuna har sama seki dawko hadin kifi ki zuba a gefe guda kisa cheese

  7. 7

    Seki linke yadan nayi a picture ki rufe ki barshi for 2mn sabida cheese din yadan narke

  8. 8

    Seki sawke kisa a plate

  9. 9

    Ki yanka cucumber da tomatoes

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes