CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Farfesun soyayyun kayan ciki
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Farfesun soyayyun kayan ciki ainihin hoton girkin

Farfesun soyayyun kayan ciki

Z.A.A Treats
Z.A.A Treats @mamanNurayn
Sokoto

Wannan girkin ya zama al'adar kakar mu da take bamu duk sallar layya idan munje wurinta.wannan ya zamar mini jiki duk sallar layya sai nayi shi domin tunawa da ita.kuma gaskia wannan Naman yana da dadi sosai musamman idan aka bari yayi laushi sosai#sallahmeatcontest

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Kayan ciki
  • Kayan miya
  • Tafarnuwa
  • Daddawa
  • Dandano
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki markada kayan miya ne ki aje gefe.sannan ki tanadi soyayyun kayan ciki,da kuma tafarnuwa,daddawa da dandano

    Farfesun soyayyun kayan cikimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki daura mai akan wuta

    Farfesun soyayyun kayan cikimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Idan yayi Zafi sai ki kawo kayan miyanki ki zuba

    Farfesun soyayyun kayan cikimatakin girki3 hoto
  4. 4

    Idan ya fara tafasa sai ki kawo soyayyun kayan ciki,daddawa,tafarnuwa da kuma dandano ki zuba.sai ki motsa ki rufe shi ki Dan rage wuta ki bar shi har sai yayi laushi sosai

    Farfesun soyayyun kayan cikimatakin girki4 hoto
    Farfesun soyayyun kayan cikimatakin girki4 hoto
  5. 5

    Idan yayi laushi sosai kuma Kinga ruwan ya Dan tsoste to shine alamun yayi.sai ki saukar da tukunya.aci dadi lafia.

    Farfesun soyayyun kayan cikimatakin girki5 hoto
    Farfesun soyayyun kayan cikimatakin girki5 hoto
    Farfesun soyayyun kayan cikimatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Z.A.A Treats
Z.A.A Treats @mamanNurayn
rannar August 04, 2020 18:06
Sokoto
I love cooking.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Pepper Soup Ofals

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Tsire nama rago
  2. Faten tsaki
  3. Air fryer meat
  4. Zazafe/Dumamen masa
  1. Faten tsaki
  2. Zazafe/Dumamen masa
  3. Tsire 2
  4. Peper soup kai da kafafuwa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13345905
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close