Peper soup kai da kafafuwa

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Sallahmeatcontest Barka da sallah yan uwa da fatan kuyi sallah lafiya Wana peper soup yayi dadi 😋😋

Peper soup kai da kafafuwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#Sallahmeatcontest Barka da sallah yan uwa da fatan kuyi sallah lafiya Wana peper soup yayi dadi 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kai da kafafuwa
  2. Maggi
  3. Curry
  4. Thyme
  5. Garlic
  6. Ginger
  7. Onion
  8. Attarugu peper
  9. Peper soup spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kai da kafafuwa Sosai ki zuba ruwa kadan sekisa,garlic,ginger albasa,maggi,curry, thyme ki dora a wuta ki barshi yata nuna inda kika ga yayi taushi sekisa pepper soup spices kisa attarugu kadan shikena

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes