Iloka
Ga gardi gazaki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13436549
Ga gardi gazaki
Ga gardi gazaki
Idan kika dora tukunya akawuta sekizuba butter seyayi zafi sekizuba madarar aciki
Kiyita juyawa harsetayi kauri sekinemi kula ki kwashe aciki kishafawa faranti mai kadan kina mulmulashi kina dorawa akai
An kwafa!
More Recipes

sharhai