Kwadan salad

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

#IAMACTIVE
Ganyen Salad na kara lafia ajiki balle anmasa hade hade.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganyen salad dadan dama
  2. 5Karas
  3. 2Kokumba
  4. 6Kwai
  5. Waken gwangwani 1
  6. Naman kaza gasheshe inda tsoka yake
  7. Salad cream ko olive oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke ganyen salad din, sannan na yanka nakara wankewa da ruwan vinegar, sannan na wanke tumatur din shima na wanke na yanyanka

  2. 2

    Na dafa kwai na yanyanka shima, nakawo kaza kodama nariga nagasa na yanyanka nazuba aciki, na wanke karas na kankare sannan na yanka shima nasa aciki.

  3. 3

    Na wanke kokumba sosai da ruwan vinegar sannan na yanyanka nasa aciki.

  4. 4

    Daga karshe nakawo waken gwangwani nasa aciki, idan antashi ci ana iya zuba salad cream aciki aci dashi, wasu kuma nasa olive oil aci dashi.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes