CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Taliya da makaroni da miya
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Taliya da makaroni da miya ainihin hoton girkin

Taliya da makaroni da miya

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

A gaskia girkin nan yayi dadi sosai musamman da na saka ma miyar kayan kamshi naji dadinta sosai #IAMACTIVE

A gaskia girkin nan yayi dadi sosai musamman da na saka ma miyar kayan kamshi naji dadinta sosai #IAMACTIVE

Kara karantawa

Taliya da makaroni da miya

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

A gaskia girkin nan yayi dadi sosai musamman da na saka ma miyar kayan kamshi naji dadinta sosai #IAMACTIVE

A gaskia girkin nan yayi dadi sosai musamman da na saka ma miyar kayan kamshi naji dadinta sosai #IAMACTIVE

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

40min
3 yawan abinchi
  • Taliya rabi
  • Makaroni rabi
  • Tattasai biyar
  • 5Attarugu
  • 3Albasa
  • 10Tumatur
  • Nama rabin kilo
  • 8Maggi
  • cokaliKayan kamshi rabin
  • cokaliCurry rabin
  • Mai rabin kofi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

40min
  1. 1

    Da farko zaki samu ruwa ki zuba a tukunya ki daura akan wuta idan ya fara tausa sai ki zuba taliya tare da makaronin ki ki barta zuwa minti 15 tayi sai ki tace ki zuba ruwan sanyi ki dauraye ta kada ta hade

  2. 2

    Bayan nan kuma ki samu kayan miyar ki jajaga ki zuba mai a tukunya ki zuba kayan miyan ki fara soya su idan sun fara soyuwa ki kawo maggi da kayan kamshi ki zuba ki cigaba da soyawa

  3. 3

    Bayan nan kuma sai kawo curry ki zuba ki kawo nama da kika tafasa da kayan ki zuba ki motsa ki rufe bayan minti biyar tayi sai ki sauke shikenan kin gama sai ci

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar August 21, 2020 19:06
Katsina

sharhai (2)

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
August 22, 2020 14:51
Ayya umm fatima wane gari kike ne 😁
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Taliya Macaroni Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Toasted Vanilla Cake
  2. Tuwon madara
  3. Shinkafa mai kayan lambu
  4. Farfesun kan rago
  5. Date milk shake
  1. Tuwon madara
  2. Buns in kaza da dankalin turawa
  3. Qosai
  4. Farar shikafa da miya
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13471108
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close