Buns in kaza da dankalin turawa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Sugar kadan
  3. Yeast
  4. Ruwa
  5. Olive oil/man gyada
  6. Kaza
  7. Dankali
  8. Kayan dandano
  9. Tafarnuwa
  10. Albasa
  11. Attarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kwaba flour, yeast, sugar,mai da ruwa ki ajiye a wuri mai dumi yatashi.kwabin naki yazama kamar na fankaso

  2. 2

    Sai kizo ki sa manki a wuta ki dan sa tafarnuwarki ta dan soyu sai ki zuba yankarkiyar albasa da attarugunki.

  3. 3

    Sai ki dauko kazarki da daman ki tafasa kuma kin daka tare da tafasheshen dankalinki ki zuba da seasonings inki

  4. 4

    Sai ki dauko kwabinki da ya tashi ki rarrabashi ki dauko hadin ki kisa a tsakiya ki jera a pan inki,sai kishafa kwai a sama

  5. 5

    Sai ki gasa a oven

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zahids cuisine
zahids cuisine @smyliekb01
rannar
Rijiyar Zaki,Kano State
cooking is my passion and I love trying new dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes