Farfesun naman kai

Baby hadejia @cook_17645406
Wannan girkin na musammane, kuma nayishine agargajiyance
Farfesun naman kai
Wannan girkin na musammane, kuma nayishine agargajiyance
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke naman kai yawanko sosai kitsane ruwan jiki sai kisa atukunya kidora a wuta
- 2
Bayan kindora sai kiwanke albasarki kiyanka kisa aciki tareda spices sai kirufe tukunyar
- 3
Bayan naman yatafaso zakiji kamshinsa sai kisa mai d maggi tareda da kakkiyar daddawarki d kika daka d barkono tareda tomato sai kisake rufewa
- 4
Bayan naman yafara laushi sai kibare tafarnuwa kidaka kijuye aciki tareda cumin d cinnamon tareda black pepe d kika dakasu sukayi laushi sai kirage wutar kibarshi yadanyi na 5mnt sai kisauke, aci dadi lfy,
- 5
Shi wannan dahuwar nayishine agargajiyance Dan dahuwar daddawa tafi dadi inkinsa barkono
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13521224



sharhai