Tura

Kayan aiki

  1. Aya
  2. Kwakwa
  3. Dabino
  4. Dankali hausa
  5. Madara
  6. Sugar
  7. Flavour
  8. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfe aya sai ki wanke sai ki bare dabino da kwakwa da dankali hausa sai ki hadesu guri daya sai ki wanke ki markada.

  2. 2

    Zaki tace kunun aya sai ki zuba madara da sugar da flavour sai ki juya sosai sai kisa kankara asha da iyali.

  3. 3

    Ga kunun aya mu nan yayi sai asha da iyali

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

Similar Recipes