CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
OFE Nsala (White soup)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
OFE Nsala (White soup) ainihin hoton girkin

OFE Nsala (White soup)

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#WAZOBIA wannan miya me matukar dadi kugwata akwai dadi takunshi abubuwa masu kara lafiya da gina jiki

#WAZOBIA wannan miya me matukar dadi kugwata akwai dadi takunshi abubuwa masu kara lafiya da gina jiki

Kara karantawa

OFE Nsala (White soup)

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#WAZOBIA wannan miya me matukar dadi kugwata akwai dadi takunshi abubuwa masu kara lafiya da gina jiki

#WAZOBIA wannan miya me matukar dadi kugwata akwai dadi takunshi abubuwa masu kara lafiya da gina jiki

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

awa 1mintuna
mutum 5 yawan a
  • Kaza rabi
  • Nama yanka 7 da kashi
  • Kifi sukunbiya soyayye
  • cupCrayfish rabin
  • 6Maggi
  • 2Daddawa
  • Attaruhu cokali babba 1 an jajjaga
  • 4Calabash nut guda
  • Kimba guda biyu
  • 1Thyme cokalin shayi
  • Albasa guda daya nayanka
  • Alaiyahu guda 4 na yanka
  • Doya ita zatasa mitata tayi kauri
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Ga kayan hadina

    OFE Nsala (White soup)matakin girki1 hoto
  2. 2

    Zanwanke kaza,nama inzuba acikin tukunya insa albasa,maggi,gishiri inzuba ruwa cup daya insa doya asama inrufe tukunya idan doyar ta dahu sai incire duyar inbar naman sudahu.

    OFE Nsala (White soup)matakin girki2 hoto
    OFE Nsala (White soup)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Zan tsame doyar indaka ta,alaiyahu zanwanke inyanka indaka cryfish,injajjaga attaruhu,indaka daddawa,indaka gyadar kamshi,kimba,masoro gasunan ga thyme

    OFE Nsala (White soup)matakin girki3 hoto
  4. 4

    Zanbude tukunya idan naman yadahu zanzuba crayfish,attaruhu,daddawa,kayan kamshi zandauko cokali indinga dibar dakakkiyar doya insawa aciki sai inrufe tukunyar inbashi minti 10.

    OFE Nsala (White soup)matakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai inbude insa kifi sukunbiya inrufe minti biyar, insa alaiyahu minti 5 sai insauke miyata shikenan nagama zaa iyacida eba ko towun semo amma nida sakwara zanci.

    OFE Nsala (White soup)matakin girki5 hoto
    OFE Nsala (White soup)matakin girki5 hoto
  6. 6

    Gashi angama saici

    OFE Nsala (White soup)matakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar August 31, 2020 07:59

sharhai (6)

Enjoy Cooking With Tahzeeb
Enjoy Cooking With Tahzeeb @cook_with_Tahzeeb
September 06, 2020 04:36
👍
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

White Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Shawarma bread
  2. Tuwon dawa
  3. Shawarma
  4. Banga rice
  5. BANGA SOUP (Palmnut soup)
  1. Tofu nugget
  2. Shawarma
  3. Shawarma bread
  4. BANGA SOUP (Palmnut soup)
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13538363
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close